A jiya ne Firayi ministan kasar Japan Shinzo Abe ya fara gudanar da wata ziyarar aiki a kasar Iran, inda yake ganawa da manyan jami’an gwamnatin kasar.
Lambar Labari: 3483733 Ranar Watsawa : 2019/06/13
Firayi ministan kasar Japan Shinzo Abe ya gana da jagoran juyin juya halin muslunci na Iran Ayatollah sayyid Ali Khamenei a safiyar yau Jagoran juyin juya halin masa cewa babu yiwuwar tattaunawa da Amurka.
Lambar Labari: 3483732 Ranar Watsawa : 2019/06/13